Mondadori Store

Trova Mondadori Store

Benvenuto
Accedi o registrati

lista preferiti

Per utilizzare la funzione prodotti desiderati devi accedere o registrarti

Vai al carrello
 prodotti nel carrello

Totale  articoli

0,00 € IVA Inclusa

Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine: Dillancin Filaye da Gine-gine Cikin Saui: Dacewa kan Kadarorin da suka shafi Filaye da Gine-gine

Matthias Fiedler
pubblicato da Matthias Fiedler

Prezzo online:
0,00

Wannan littafi ya unshi bayanai na kawo sauyi dangane da dacewar hanyoyi (aikace-aikace) na batutuwan filaye da gine-gine a duk fain duniya tare da lissafi na yiwuwar sayarwa na (Biliyoyin Daloli), wanda aka unsa a cikin manhajar hukumar filaye da gine-gine game da iyasin filaye da gine-gine na (yiwuwar saye da siyarwa na Tiriliyoyin Dala).
Wannan na nufin cewa filaye da gine-gine na zaman mutane da na kasuwanci, ko wanda mutane suka mallaka ko kuma na haya, za a iya dillancinsu cikin inganci da kuma hanyar da babu ata lokaci. Hanya ce ta dillanci domin ci gaba cikin irira da warewa nan gaba domin amgfanin duk wikilai na filaye da gine-gine da kuma masu mallakar kadarori. Dacewa na filaye da gine-gine na aiki a kusan duk asashe da kuma tsakanin asashe.

Maimakon "kawo" kadara wurin mai saye ko mai karar haya, tare da hanyar neman bayani a yanar gizo mafi dacewa domin filaye da gine-gine, masu bukatar saye ko karar haya sun cancanci (binciko tarihi) su gwada sannan su sami hai tare da kadarori waanda wakilin filaye da gine-gine ya bayar.

Dettagli down

Generi Economia Diritto e Lavoro » Finanze personali e Investimenti , Informatica e Web » Linguaggi e Applicazioni » Programmazione web

Editore Matthias Fiedler

Formato Ebook con Adobe DRM

Pubblicato 28/02/2017

Lingua Hausa

EAN-13 9783947082711

0 recensioni dei lettori  media voto 0  su  5

Scrivi una recensione per "Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine: Dillancin Filaye da Gine-gine Cikin Saui: Dacewa kan Kadarorin da suka shafi Filaye da Gine-gine"

Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine: Dillancin Filaye da Gine-gine Cikin Saui: Dacewa kan Kadarorin da suka shafi Filaye da Gine-gine
 

Accedi o Registrati  per aggiungere una recensione

usa questo box per dare una valutazione all'articolo: leggi le linee guida
torna su Torna in cima