Mondadori Store

Trova Mondadori Store

Benvenuto
Accedi o registrati

lista preferiti

Per utilizzare la funzione prodotti desiderati devi accedere o registrarti

Vai al carrello
 prodotti nel carrello

Totale  articoli

0,00 € IVA Inclusa

Spiritual Reflections Hausa Translation

Ken Luball
pubblicato da Tektime

Prezzo online:
0,00

"Tunanunnukan Ruhaniya: Littafi Game da Farkawa da Wayewa" littafi ne na wakoki, wanda ya unshi wakoki 200 na Ruhaniya kyauta. Waannan waoin sun haa da tunanin da aka gani a cikin litattafai na ruhaniya guda huu a cikin "Jerin Litattafai Huu Na Farkawa", ban da wasu da yawa da ba a buga ba tukunna. Babban jigon waannan waoi shi ne Ruhaniya, kowanne yana misalta bangarori daban-daban na "Farkawa" da "Wayewa".

Tunanunnukan na Ruhaniya: Littafin Farkawa da Wayewa littafi ne na wakoki, wanda ya kunshi kasidu 200 na ruhi kyauta. Waannan waoin sun haa da tunanin da aka gani a cikin litattafai na ruhaniya guda huu a cikin Jerin Litattafai huu na Farkawa, ban da wasu da yawa da ba a buga ba tukuna. Jigon wa]annan waoi shi ne Ruhaniya, kowanne yana misalta angarori daban-daban na tsarin Farkawa da Wayewa. Ba su da addini, a'a, tunani ne na yau da kullum na ruhaniya game da wayewar ruhaniya. Ruhaniya ita ce imani akwai wani yanki na Ubangiji (Ruhi ko Rai) a cikin kowace rayuwa kuma, saboda wannan, kowace rayuwa tana da Muhimmanci, Daidaito, da Haaka. Burina na rubuta duka littattafai guda huu a cikin Jerin Litattafai huu na Farkawa da kuma wannan littafin waa, shine in yi oarin farkarwa da taimaka wa wasu, waanda suka farka, su ara fahimtar menene Wayewa, don haka Tafiya ta Rayuwa za ta iya zama da cikakkiyar fahimta.

Dettagli down

Generi Religioni e Spiritualità » Altre religioni e fedi » Fedi alternative (Scientology, studi sull'occulto, satanismo¿) , Salute Benessere Self Help » Mente, corpo, spirito

Editore Tektime

Formato Ebook con Adobe DRM

Pubblicato 05/10/2022

Lingua Hausa

EAN-13 9788835444510

0 recensioni dei lettori  media voto 0  su  5

Scrivi una recensione per "Spiritual Reflections Hausa Translation"

Spiritual Reflections Hausa Translation
 

Accedi o Registrati  per aggiungere una recensione

usa questo box per dare una valutazione all'articolo: leggi le linee guida
torna su Torna in cima